Ilmantarwa tahanyar tattaunawa

Ilmantarwa tahanyar tattaunawa Education through dialogue.

Hinkle does care about Muslims being killed in Gaza.
16/09/2025

Hinkle does care about Muslims being killed in Gaza.

30/11/2022

Reminder: If you will be able to fast, fast tomorrow.

19/10/2022

Allah is my Lord, your Lord, and their Lord.

19/10/2022

Testifying that there's no God except Allah is the key to Janna.

20/06/2022

SAƘONNI MASU MUHIMMANCI GA MAI KARATU

SAƘO NA ƊAYA
Matsaloli Guda Huɗu

Sheikh Muhammad bn Abdulwahhab ya ce:
“Da sunan Allah, Mai Rahama, Mai Jinƙai. Ka sani, Allah ya yi maka rahama, ya zama wajibi a kanmu, mu yi karatun wasu matsaloli guda huɗu.

Ta farko : Ilimi. Shi ne sanin Allah, da sanin Annabinsa, da sanin Addinin Musulunci bisa dalilai.
Ta biyu: Aikida, sai.
Ta uku: Kira zuwa gare shi.
Ta huɗu: Haƙuri a kan haɗuwa da cutarwa a cikinsa.
Dalili kuma a kan haka shi ne, faɗar Allah Ta’ala:
“Da Sunan Allah Mai rahama Mai Jinƙayi.
Ina rantsuwa da zamani.
Lalle ne mutum yana cikin hasara.
Face waɗanda s**a yi imani, kuma s**a aikata ayyukan ƙwarai, kuma s**a yi ma juna wasiyya da bin gaskiya, kuma s**a yi ma juna wasiyya da yin haƙuri”.

Imamu Shafi’i Rahimahullah ya ce: Ko da Allah bai saukar da wata hujja ba, ga halittarsa, sai wannan Sura, to ta ishe su.

Shi kuma Imamul-Bukhari Rahimahullah a cikin ingantaccen littafinsa, ya ƙulla babi kamar haka: “Babin Ilimi Kafin Magana da Aiki”. Ya ce:
Dalili a kan haka shi ne faɗar Allah Maɗaukakin Sarki:
“Ka sani ba Ubangiji sai Allah, ka kuma nemi gafara a kan zunubanka. Ka ga a nan ya fara gabatar da ilimi kafin magana da aiki”.

Zamu ci gaba.

25/05/2022

If care is not taken by the Government, to discontinue such a horrendous and awful killing against HAUSAWA, definitely, there will be a fervent killing between religions throughout the country.

Justice for Harira, her progeny and the remaining bygones children.

Allah yasa mu dace!

24/05/2022

Ya ilahal arshi gamu
yara har tsoffin cikinmu
duk takaici ya ishemu
ga ana faman kashemu
ba a girmama tamu rayuwarba

Yau arewa maza da mata
kuntatarmu tana yawaita
ga musufu sun tsananta
gashi kowa ya kawaita
bamu san manufar ubangiji ba

Munzama guiwa asare
ko wannenmu ido azare
ko ana sonne mukare
namu tarihi a share
tamkar ba'ayimu yan adam ba

Rabbi ga kukanmu munkai
tunda ba mai jinmu sai kai
mai isar daukar matakai
zaljalali kabamu jinkai
kaitai kaine gatanmu ba waniba

31/12/2020

Masha Allah

23/09/2020

الحمدلله الذي بنعمته تتم الصالحات
Alhamdulillah, Allazi Bi ni'imatihi ta timmussalihaat

Address

Bauchi
6695

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ilmantarwa tahanyar tattaunawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Ilmantarwa tahanyar tattaunawa:

Share