19/01/2025
πππππππ ! πππππππ !! πππππππ !!!
____________________________
Amadadin Ζungiyar Jama'atu Izalatul Bidi'a Wa Iqamatus Sunnah Reshen Tilden Fulani, Shugaban Kungiya (Mal. Abdullahi Muhd) Da Shugaban Majalisar Malamai (Mal. Ismail Rabo) Da Shugaban Agaji (Mal Bilyamin Sani) Suna Farin cikin Gayyatar Al'ummar Musulmi Zuwa Wajen:
GAGARUMAR MUHADARA MAI MUHIMMANCIN GASKE MUSAMMAN AL'UMMAR YANKIN TILDEN
____________________________________
GABATARWA:: Assoc Professor Jamilu Zarewa
BANGAREN MAZA
RANA: Monday 20/01/2025.
LOKACI: Bayan Sallar Isha'I Insha Allah.
WURI: Masallacin JUMA'A Na JIBWIS Masjid Ihya'us Sunnah Tilden Fulani.
BANGAREN MATA
RANA: Talata 21/01/2025.
LOKACI: 09:00 Nasafe Insha Allah.
WURI: Masallacin JUMA'A Na JIBWIS Masjid Ihya'us Sunnah Tilden Fulani.
Allah ya bada Ikon Halarta Amin.
Ga wanda suke nesa, Zaku Iya Bibiyan shafin mu Domin kallo Da Saurare, Danna wannan Link Dake Ζasa
ππ'ππ°ππ‘ ππ‘ππ§π§ππ₯ ππ ππ’π ππ«π’π.
https://www.facebook.com/share/1BHKjao6dp/
ππ'ππ°ππ‘ ππ‘ππ§π§ππ₯ ππ―
Official Media Crew.
19/01/2025.