Ustaz Yusuf Umar Burga Da'awah

  • Home
  • Ustaz Yusuf Umar Burga Da'awah

Ustaz Yusuf Umar Burga Da'awah Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ustaz Yusuf Umar Burga Da'awah, Religious organisation, .

05/02/2026

Big shout out to my newest top fans! Gambo Ibrahim, Hariss Yahuza, Abdullahi Usman, Ismail Halima, Hussaina Muhd Sani, Usman Mansur, Na Umma Bes Wa, Yusuf Burga

18/01/2026

Dalibammu da abokai na Sunna kuyi hankali da wani Mata Shi mai suna(Dr Husaini, Libya. Ruguza Sunna yakeyi bakariya Yake baitaba.

05/01/2026

Muqabala Akan Maulidi
Tsakanin:- Malam Yusuf Umar Burga
Tareda:- Malam Ahmad Isah Jaja

05/01/2026

Muqabala Shin Ana Ganin Annabi (SAW)
Tsakanin Malam Yusuf Umar Burga
Da Malam Shanwilu Kankusurwa

09/12/2025

Alhamdulillah alhamdulillah.
Daura Daura Dauran littafi mai suna.تيسير الوصول إلى علم الأصول
wato(usulul,fiqhune) in sha Allahu.

18/10/2025

ina Kira zuwaga wadanda suke bibiyata musamman dalibammu, cewa kumai da hankali, wurin yin posting din da zaibada wata fa,Ida ta addini.
2) ku kiyayi taba, zatin wani ko cin mutincin wani Malami, inza kuyi, magana, yazamo, maganane Zata masa raddi, a ilimance,
3) Banda Rama zagi, in akataba Malamin Ka, Amma in akafadi abunda ba dai daiba Kan addini to nankam kuyi, martani na ilimi, wurin wayar da Kan Al,umma, Amma fa umurnine wa da libammu, sha warine kuma ga masoyarmu.
4) wallahi duk abunda karubuta, ko kafa da Allah sai yatambayeka Kai gobe Kiya ma.

13/10/2025

(1) alkhawarij. الخوارج. sune fir kata farko, Data kauce tsarin manzon Allah sallahu alaihi wasallama, ta bayyanane ta han nun, wani mutum, zul,khuwaisarah, atta mimy, kamar yanda yazo cikin bukhari. yacewa Annabi sallahu alaihi wasallama, bayyi adalciba, Kan rabon ganiman da yayi, !!!. kadan daga cikin aqidinsu, shine.
1) kafurta dukkan musulminda yasaba musu, musamman shuwa gabanni.
2) kafurta duk Wanda ya aikata kaba,ir.
3) imani agunsu, Baya raguwa Baya karuwa.
Alamomin da Ake ganesu da ita.
1) fito nafito da shuwa gabanni, wani lokaci harda daukar Makami.
2) kashe musulmin kirki, da kyale kafurai.
3) iya karatun alqur,ani, Amma kuma babu ilimi,
4) yawan ibada, kamar salla azumi da sauransu.
5) karanshin fahimtar ayoyi da hadisai, wato zasu kawo ayoyin Ammafa ba,a mahallin suba, خلاف الوضع.
6) suna yawan Ridda suna futa daga addini, domin duk Wanda kakafurta Shi Inba hakabaneba, to Zata dawo kanka, sukuma aikinsu kenan.
7) Raina shuwa gabanni. a ina za,asamesu yanzu??? zamu fada a comment in sha Allahu.

28/09/2025

Aqedar kungiyar ( interfert) talalata aqedar musulunci na gaskiya.
dayawa cikin mutane suna ganin yin magana Kan tauhidi, ko rusa bid,a, ko raddi mawani, ko yin nasiha Kan laifin wani, da sunan Neman rigima ko yadar da fitina, wannan bakaramin barne wa musu lunciba, saboda Shi musulunci ba Christianity baneba, da yin shiru har akwayi gari, an shigar da shirme cikinshi, yin bayani Kan tauhidi, da rusa shirka kamarsu democracy, da dokan Kasa, da masugani halarcin Rokon Wanda ke kabari, ko Neman taimakon wani bawa cikin hakkin Allah ta,ala, wannan yafi Kira zuwaga koyar da sallah da alwala, da azumi da zakka da aikin hajji, muhimman ci, babu shakka, domin shine kawai aikin da annabawa da manzanni s**ayi ittafaqi kansa, kowa sai da yatsaya Kai dafatakan Shi.
zakka azumi, aikin hajji wannan duk afarkon musulunci Allah bayyi umurni da ayisuba, kuama hatta littafin qawa,idi, ahlari, risala, duk da tauhidi s**a Fara dama sauran wassu taren littatafan, Amma saboda interfert, ko malamai sunyi shiru Kan wanna layin saboda layine nabakin jini, kaga mubaza muzuba idoba, in sha Allahu zamuyi iya yimmu kafun mutuwarmu, allah ya wuce mana gaba.

26/09/2025

shi mu,u jiza yakebanci, annabawane kadai,da manzanninsa, shikuma karama, yakebanci waliyyan Allah ne kadai,in haka yake.

26/09/2025

qadiyyar Malam lawan traiomp a birnin Kano ni abunda nake fahimta shine Yana bayanin cewa Shifa (mu,ujiza) Baya Baya yuwawa, ace wani Wanda ba annabi ko manzoba, yayi tarayya cikinsa, saboda ubangiji yana badashine kawai musu, annabawa da manzanninsa, kuma Shi mu,ujiza kalobalene, to in har Abu mu,u jizace bazayyiwuba ace wadanda ba musulmiba shima asameshi da,ita, kamar hai huwa da kaciya, baran kawomuku misalai, daga cikin mu,ujizar annabi saw, akwai
1) alqur,ani.
2) tsagewar wata.
3)Jin kukar kututtiren dabenu.
4) yin tasbihin tsayuwa atafin hanunsa.
5) magana da babbobi.
6) Jin kowani yare aduniya, kuma koda Bai taba jinyarenba,
da dai ababen dabaza su iya kirguwaba, shin akwai wani cikin Al,ummarsane Daya ISA yasiga Tu da wannan?
7) mitsarin manzon Allah saw maganane yahalatta ashashi, ga shinsa, majinansa,
haka dukkanin annabawa kalar nasu mu,u jizan s**aidai s**a kebanta da ita, cikin Al,ummansu,
yakamata mutane su San wannan, haihuwa da kaciya. ko kwalli, ni nayi karatu da bayarbenda aka haifeshi da kaciya.
Yaya wannnan dai zamo mu,ujiza???
shiyasa babu wani abunda ya in ganta dayake tabbar da cewa Annabi saw an haifeshi da kaciya ko kwalli, sma da shekara 900 ibn jauzy, abulfarag) yace duk hadisan karyane basuda inganci, faffan manzon Allah saw shine yayi masa kaciya, iya kanga zancen an kenan, babu maganar tana janibin Annabi saw ciki.
harma yakecewa Aje asibiti atambayi likitoti in ba,a haihuwar armana da kaciya, so kaga kenan baizamo mu,ujizaba.
ko Kai a aqidarka ko Wama ana iya ba Shi mu,ujiza kuma Shi ba manzoba!!!??? wan nan bayyuwa, Allah yisa mudace .
Daga karshe wannan muqabala da Ake Nima ayita Kano ina Rokon Allah Yatabbatar da yuwuwarta. Allah yasa ayita kuma gaskiya Zata bayyana cikin sauki inhar akayi in sha Allah.

24/09/2025

(5)halkar, karshe Kan mats,alar hada salla biyyu take.
abunda yabayyana gareni Wanda yafi in ganci, Kan wannan qadiyyar, gasu kamar haka.
1) halar cin hada sallar azuhur da la,asar da magriba da Isha,i, in aka Sami uzuri karbebbe a shari,a, wato bamu goyi bayan mazhabar malikiyya da hanabilaba Kan cewa baza Ahada azuhur da la,asarba don hadisin ibn abbass dai bai qayyade wata sallaba cikinsu, ibn rushid, ya tattauna wannan zance, kuma yafadi hujjar imam Malik, sanann kuma yarusa hujjar,
(2) bamatare da sha fi,iyya das**ace baza ayi jam,u ta,akhirba, dukka biyyun dalilai sunnuna anayin hakan, in takama,
(3) Bama tareda mazhabar zahiriyya da shi,a Kan wannan qadiyyar, da s**ace koda uzuri, ko babu uzuri, ana iya hadawa don basuda wata hujjar da mukasani da take goyon bayansu,
(4) abunda wadannan banyan Malaman mazhabobinnan suke nufi da uzurin ruwan Sama yasabawa abunda Yan gaggawa sukeyi, na hada sallah misali, cewa ruwan Sama, abunda suke nufi shine ruwa mai karfin da zai jike tufa, BA yayyafiba, hakama tabo bawai mujarradin taboba, kawai, a,a, sai tabonda yasabawa yanayin tabonda aka danagani shine abunsa s**a nufi, hakama sanyi, bawai kawai kowani irin sanyi Ake nufiba, hakama iskar. dadai sauransu, atakaice yazama wajibi ga dalibai da limamai sukoma cikin littatafan fiqhu, don ganin QA,idodin abunda fuqaha,u suke nufi da wadannan ababen duk litta tafan fiq,Hu babu inda akace Ahada sallah saboda yayyafi, a,a to hakama sauran Zan takaita don gudun tsawai tawa, ina godiya WA Allah alhamdulillah,
sannan ina godiya wa Yan uwana dalibai da suke bibiya damasumin gyara cikin abunda narubuta na kuskure abunda mukayi dai dai Allah yabamu lada kuskure Allah yayafe.
wassalamu alaikum warahmatullah, zamuyishi akarance in sha Allahu wato vidiyonsa.
Yusuf Burga

23/09/2025

(3) mazhabar imamus,sha,fai,i.
yarasu hijra tana 204 Amazha barsu, yahalatta Ahada salloli biyyu in aka Sami uzuri Mai karfi, kamar ruwan Sama Mai karfin da zai,iya Hana mutane futowa da ga gida, ko Ra shin lafiya ko tafiya, Amma dai su Basu yarda ayi jam,u ta,akhirba, sai dai jam,u taqdim, shine ajanyo sallar la,asar ayita farkon azuhur, kaga sun sabawa malikiyya anan gurin kenan, sanan sunyarda ayi jam,in in bukata taka ma koda Bana ruwansamaba ko jinyaba, kamar wani Abu Yana shirin faruwa agari, to yahalatta sarki ko liman Suhada mutane suja hankalinsu saboda in har aka barsu awannan lokacin wani Abu maras kyau, Ka,iya faruwa, sai arikesu aja hankalinsu, in anzo sallah sai ahadesu take, wannan yahalatta amazhabarsu, kuma hadisin ibn abbas dinnan dai da muke ta fadinsa shine hujjarsu, sannan
sun sabawa malikiyya da s**a takaita hada sallah, a sallar magriba da Isha,i kawai, a,a. su hadda azuhur da la,asar ana hadawa.
sannan sun sabawa hanafiyya das**ace baza Ahada sallaba sai dai in a muzdalifa ne da arfa kawai. a,a. su ako yaushe, ana iyayensu, in akasami dalilin yinsu. saura mazhabar hanabila yau da yamma in sha Allahu, zamu kawo Shi don mu anfana tare da ku. sanann gobe da safe zamu Fadi abunda yafi inganci in sha Allahu, sannan kuma zamu Fadi wurarenda yahalatta Ahada sallar da inda Bai halatta Ba, misali akowani masallcine Ake iya hadawa? sanann Maza damata duk suna iya hadawa? koda cikin gidane? sanann zamu kalli abunda fuqahahu suke nufi da ruwansama da tabo, da duhu da sanyin da Ake hada sallah dasu in sha Allahu.
acigaba da bibiyarmu jaza kumullahu khairan.
~Yusuf Umar Burga ~

Address

FL

Telephone

+18137817993

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ustaz Yusuf Umar Burga Da'awah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

  • Want your place of worship to be the top-listed Place Of Worship?

Share