Jibwis Kirfi LGA

Jibwis Kirfi LGA Da'awa

13/08/2026

Wa'azin Kasa da Kasa || Abuja 2026

Sheikh Dr. Abdullahi Bala Lau

12/08/2026

Wa'azin Kasa da Kasa || Abuja 2026

Sheikh Dr. Muhammad Kabir Haruna Gombe

12/08/2026

Wa'azin Kasa da Kasa || Abuja 2026

12/08/2026

Rana ta biyu wajen taron || Muslim World League.

Wanda ke gudana yanzu haka a International Conference Centre, Abuja.

12/08/2026

Hira da shugabannin addini na kasashe

11/08/2026

LIVE: Babban Taron International Conference na Ƙungiyar JIBWIS da haɗin gwiwar Rabitatul Alamil Islami

‎A halin yanzu, babban taron International Conference da Ƙungiyar JIBWIS ta shirya tare da haɗin gwiwar Rabitatul Alamil Islami yana gudana a Bola Ahmed Tinubu International Conference Centre, Abuja.

‎Ku kasance tare da mu domin bibiyar abubuwan da ke faruwa kai tsaye, da kuma samun muhimman bayanai da jawabai daga manyan baki a wurin taron.

‎Ku kalla, ku yi sharing, ku gayyaci sauran masu bibiyar Jibwis Nigeria Tv.


11/08/2026

Tattaunawa da manyan malamai daga ICC Abuja.

Ku kasance da Jibwis Bauchi State domin saurara kai tsaye.

11/08/2026

Hira da shugaban kungiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa Iqamatis Sunnah na jihar Bauchi, Sheikh Farfesa Zubairu Abubakar Madaki a wurin taron kasa da zai gudana yau a garin Abuja.

08/08/2026

Address

Bauchi

Telephone

+2348108027134

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Kirfi LGA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Jibwis Kirfi LGA:

Shortcuts

Share