28/08/2026
Goron Juma'a ๐๐๐ฟ
(FALALAR TUBA DA ISTIGFARI)
Manzon Allah (saw) yace : "Da za ku yi laifuka har yawan su ya kai yana taษo sama (saboda yawa) , Sannan ku tuba zuwa ga Allah ta'ala, da Allah ya yafe muku.
FA'IDAR HADISIN
Wannan Hadisi Yana Koya Mana Falala Da Muhimmancin Tuba Da Yawaita Istigfari Daga Dukkan Laifuka Sharaษin Tuba
1. Yin Nadama
2. Barin Laifin Nan Take
3. Istigfari
4. Yin Aiki Mai Kyau Domin Ya Goge Laifin.
5. Mayar Da Haฦฦi Ga Masu shi Idan Abin Ya Shafi Haฦฦin Mutane.
Allah Ya Bamu Ikon Tuba Da Nadama Daga Dukkan Laifuka Allahumma Ameen Ya Rabbil Alameen ๐
Juma'at Mufeedah ๐๐๐ฟ
JNI MEDIA RISHI โ๏ธ