Shehu Buba Lungu Lungu

Shehu Buba Lungu Lungu ‎معاذ بابانقيدا سليمان🪅✨💸

26/05/2026

Karya kukeyi Shugaban Kasa yafi Karfinku wallahi 💔😂

Lokacin Da Muketa yakin Neman A tsaida Sen. Shehu Buba umar a matsayin dan takara kullum abun da suke cewa Allah ya sauw...
23/05/2026

Lokacin Da Muketa yakin Neman A tsaida Sen. Shehu Buba umar a matsayin dan takara kullum abun da suke cewa Allah ya sauwake su Zabi Shehu buba kowa dai da kalan mummu nan maganar da yake fitowa a bakinsa Amman yanzu da aka tsayar musu da M A wanda basaso yadawo sai cewa sukeyi wai ai wallahi bada amusu mulkin k**a daura ba A Bauchi wai gwanda su zabi shehu buba akan M A yadawo muje zuwa in Allah ya yarda sai Shehu yayi Governor a Bauchi

Yau kenan Mai girma Sen. Shehu Buba umar ya tattauna da magoya bayansa domin neman mafita a siyasance. Anan Muka Kwana,A...
21/05/2026

Yau kenan Mai girma Sen. Shehu Buba umar ya tattauna da magoya bayansa domin neman mafita a siyasance. Anan Muka Kwana,Anan Muka Tashi Sannan Kuma Anan Kaɗai Zamu Cigaba Da Karban Umurni. Muna Biyayya Wa Duk Hukuncin Daka Yanke Akanmu, Jagoran Arziki

20/05/2026

Kai Tsaye Daga Kofar Gidan Mai Girma Sen. Shehu Buba umar Biyo Bayan Da Sanata ya Ayyana Janye Takaran Kujeran Gwamnar Jihar Bauchi A Karkashin Tutar Jam'iyyar APC Bisa Rashin Adalci Al'umma Ke Bayyana Rashin Jindadin Su,

Kowa yayi Irin Nashi Lissafin Amman a karshe Muma A Jira Irin Tamu, Anan Muka Kwana,Anan Muka Tashi Sannan Kuma Anan Kaɗ...
18/05/2026

Kowa yayi Irin Nashi Lissafin Amman a karshe Muma A Jira Irin Tamu, Anan Muka Kwana,Anan Muka Tashi Sannan Kuma Anan Kaɗai Zamu Cigaba Da Karban Umurni. Muna Son Ka Kuma Muna Biyayya Wa Duk Hukuncin Daka Yanke Akanmu, Jagoran Arziki Mujaddadin Talakawa Sen. Shehu Buba umar

Sanatan Bauchi ta kudu Sanata Shehu Buba Umar Ya Bada Naira Milliyan 20,000,000,00 Domin Daukan Scholarship Wa Dalibai A...
15/05/2026

Sanatan Bauchi ta kudu Sanata Shehu Buba Umar Ya Bada Naira Milliyan 20,000,000,00 Domin Daukan Scholarship Wa Dalibai A Makarantar College of health sciences Bununu Dake Karamar Hukumar Tafawa/Balewa.

Ya Allah, muna kara neman yardarka da kusacinka.Ya Allah kai ka ke ba da mulki ga wanda ka so, a lokacin da ka so. Ya Al...
15/05/2026

Ya Allah, muna kara neman yardarka da kusacinka.
Ya Allah kai ka ke ba da mulki ga wanda ka so, a lokacin da ka so. Ya Allah, ka tabbatar wa Sen. Shehu Buba umar da dukkan Nasara data fi dacewa daga gare Ka. Ya Allah Duk abin da zai zama matsala a gare shi, Ya Allah ka kawar da shi. Ya Allah idan akwai wani abu daba alheri ba ne a gare shi, Ya Allah ka canza masa da abin da yafi zamowa alheri.

AYANZU KOWA TSORON A TSAIDA KAI YAKESABODA ANSAN DA YARDAN ALLAH INDAI KA FITO BAKA DA SA’AN YIN TAKARA SAI KA KAWO KUJE...
13/05/2026

AYANZU KOWA TSORON A TSAIDA KAI YAKE
SABODA ANSAN DA YARDAN ALLAH INDAI KA FITO BAKA DA SA’AN YIN TAKARA SAI KA KAWO KUJERAN GOVERNOR NAN DA YARDAN ALLAH…..✅

MUJADDIN TALAKAWA…..✅
07/05/2026

MUJADDIN TALAKAWA…..✅

Nasara bata zuwa da gaggawa sai da haƙuri da kalu bale.In sha Allah niyyar ku mai kyau sai ta zama tushen cigaban. Al um...
06/05/2026

Nasara bata zuwa da gaggawa sai da haƙuri da kalu bale.In sha Allah niyyar ku mai kyau sai ta zama tushen cigaban. Al umma Bauchi Da Gombe. Komai za’ayi ayi In sha Allah ku ne da nasara a ƙarshe. Sen. Shehu Buba umar Professor Isa Ali Pantami

Address

GRA Bauchi
Bauchi
0000008

Telephone

+2348149442449

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shehu Buba Lungu Lungu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Shehu Buba Lungu Lungu:

Share