Sheik ja'afar old student kantudu sosak

Sheik ja'afar old student kantudu sosak Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sheik ja'afar old student kantudu sosak, Religious organisation, Bauchi, Bauchi.

01/07/2025
18/03/2025

*FISABILILLAH DOMIN TAIMAKON MARAYU DA MARASA ƘARFI*

ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAH

Muna ƙara tunatar da yan uwa wannan wata mai albarka da falala da alfarma akwai asusun marayu da akeyi duk shekara kuma akwai marayun da marasa ƙarfi da tarin yawa yan uwa a taimaka domin fitar dasu cikin yanayin da suke mun gode.

Ga mai hali da niyya, gashi kamar haka:
- LAMBAR ASUSU: 3049388151
- SUNA: Nuruddeen Muhammad Fateh
- BANKI : First Bank

Allah ya bada ikon halarta da amfana ya kuma ikon taimakawa, Amin.

- SANARWA: Media Team
08108572326
07065771442
0903950561

01/10/2022

((SUNAYEN WADANDA S**AYI ALKAWARIN BADA CONTRIBUTION WA KUNGIYA DONYIN MUSABAQA DA UMSIYYA)).
1. Ashiru Hassan Takai( financial secretary)ya dauki nauyin bada dubu ashirin ₦20,000
2. Abdurrahman Abdulkarim( gwango) ya dauki nauyin bada kudi dubu biyar ₦5000
3. Yusuf muhd manga(Ass PRO)₦2000
4. Ahmad abubakar sadiq ₦1000
5. Abduljalil Ibrahim Hassan ₦500
6. Abdulkawiyyu yunusa ₦1000
7. Muhd sani Zakariyya (organising secretary) ₦1000
8. Abdullahi H galambi (Legal adviser) ₦500
9. Yusuf muhd Bello(legal adviser) ₦1000
10. Asiya Zakariyya (financial secretary) ₦500
11. Halima A Bashir ₦500
12. Karima Ibrahim ₦500
13. Umar Ibrahim Usman ₦1500
14. Nasiru muhd dandawi(Discipline)₦1000
15. Jamilu nasir maijama'a (Ass.Discipline)₦1000

WADANNAN SUNE WANDA S**AYI ALKAWARIN BADA CONTRIBUTION WA KUNGIYA DONYIN MUSABAQA DA UMSIYYA. Akwai Wanda s**abada nasuma yanxu haka
Muna Rokon Allah yasaka musu da Alkairi yasaka musu da gidan aljanna Allah yabasu ladan niyyan da s**ayi.

Kofa a bude take ga Wanda xasu temaka don musabaqan saura sati biyu kuma Ana bukatan tallafi koh kudi koh wasu Qur'ani Wanda zaayi kyaututtuka wa dalibai
Wanda xaibada contribution kofa abude take WASSALAM

✍️✍️ Dr. Faisal D Elhussain (secretary general)

01/10/2022

ASSALAMUALAIKUM

TATTAUNAWA DAYA GABATA JIYA A ZAMAN MEETING DA AKAYI
Lahadi 25/09/2022
Na kungiya [[sheikh ja'afar Mahmud Adam Old student Association Kantudu ((SOSAK)).]]

MUNADA AGENDA GUDA BIYU , magana akan Umsiyya da za'a gabatar da kuma magana Akan musabaqa.

AGENDA NA FARKO:- Shirye Shiryen Umsiyya:
Ada anzartar da cewa za'ayi Umsiyya 02/09/2022, ranar lahadi da yamma, Wanda wannan ita Umsiyya wasu daga cikin official sun dauki nauyinta abubuwar da zaa gabatar a wajan don tayi kyau, toh tattaunawan da akayi jiya Anni shawar warin mutane akai wasu suke cewa meze Hana Ace wannan Umsiyya da zaayi ahadata da musabaqa don samun saukin wasu abubuwa, da kuma idan akayita bayan anyi musabaqa wa dalibai mu old student muka gabatar da Umsiyya toh hakan zai iya hajja'a dalibai Akan karatunsu don ganin inda manyansu s**ayi. Akarshen magana shugaba ya yarda da shawarwarin da mutane s**a bayar Akan zaa hada musabaqa da Umsiyya.

Yanxu anfasa Umsiyya a ranar da akasa za'a hadata da Umsiyya.

AGENDA NA BIYU:-
Shawar wari Akan musabaqa:
Anzartar da cewa Za'ayi musabaqa da Umsiyya Nan da sati biyu wato Rajar Asabar 08/10/2022.

Musabaqan Nan da za'ayi zaahadawa daliban makaranta ne kaman inda mukasani wannan association a cikin abubuwan da zatayi akwai tallafawa makaranta,

Toh yanxu kuma abunda yarage shine kyaututtuka da zaa bayar wa dalibai da kuma abubuwan da zaa gudanar awajan musabaqa da Umsiyya.
A zaman jiya Wanda s**axo meeting official da sauran mutane an daddauki nauyin abubuwa wasu sunyi Alkawarin bada kudi don saboda asamu wannan musabaqa tayi kyau ba tare da matsala ba.

VICE AMEER ( Abdurrasheet Ibrahim )
Yabada shawari ma yan'uwa Akan cewa Duk Wanda yasan wani Wanda yayi kantudu haddah atemaka asamosu akawo numbernsu ayi adding dinsu da group da kuma cewa bakowa bane yakeda babbar waya wasu kananune awajan toh don haka ayi kokari Ana sanar dasu abunda yake faruwa kuma inshallah zaa bude group na Facebook don saboda wasu basa WhatsApp sai Facebook, kuma yana

01/10/2022

*MEETING! MEETING!! MEETING!!!*

*Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarka Tuhu*

Muna Masu Farin Cikin Sanar Daku Cewa Munada Meeting Na Tsoffin Daliban HADDAH Na Makarantar Sheikh Ja'afar Mahmoud Adam Kantudu *(SOSAK)* Za'ayi Taron Ne Ranar.

*25/09/2022*
Ranar ( LAHADI)
*Time:4:00pm*

Dan Allah Yan'uwa Ayi Kokari Abada Hadin Kai A Halarta.
Allah Yabada Ikon Halarta Ameen

✍️✍️
*Ahmad Idris Alhassan*
(P.R.O)

01/10/2022
01/10/2022

{{TATTAUNAWA DA AKAYI A ZAMAN MEETING NA OFFICIAL DAYA GABATA JIYA}} lahadi 18/09/22 Na kungiya SHEIKH JA'AFAR MAHMUD ADAM OLD STUDENT ASSOCIATION KANTUDU((SOSAK))

AGENDA NA FARKO:- An tattauna akan cigaban kungiya kwana biyu kar mutane suji anyi shiru akan hidimomin kungiya ansama wani dan matsalane amma yanxu da ikon Allah komi ya daidaita.
Anyi magana akan meeting na gaba zai kasance next week lahadi 25/09/22 da karfe 4:00pm na yamma

Don haka muna sanar da yan uwa munada taron meeting na kowa da kowa general meeting inshallahu.

AGENDA NA BIYU:- UMSIYYA : mecece Umsiyya itade Umsiyya tana nufin taron makaranta Qur'ani wanda kowa zai taba karatu a mic koh sifika, da'a kuma daukeshine live video Wanda kowa a duniya zaigani.
Inshallahu wannan kungiya tana farin cikin gayyatarku wannan taro nata na Umsiyya daza'a gabatar ranar lahadi 02/10/2022

WADANDA S**A DAUKI NAUYIN GABATAR DA UMSIYYA NA ABUNDA ZAA SHA KAMAN SHAYI DA SAURANSU:

** Idris haruna Yusuf (Ass. Organising secretary)
** Abdurrasheet Ibrahim (Ass. Ameer)
** Ahmad Idris Alhassan (P.R.O)
** Jamilu nasir maijama'a (Ass. Displine)
** Muhd sani Zakariyya (organising secretary)
** Ahmad muhd Fateh (AMEER).

Wadannan sune Wanda s**a dauki nauyi kowa da abunda yayi alkawarin ze bayar.

Toh yan uwa kofa abude take ga Wanda yake ganin shima zai iya temakawa wajan samun cigaba awannan tafiya . Allah yataimake mu gabaki daya Allah yakuma bamu nasara a duk abunda mukasa a gaba.

WASSALAM

For more information contact
((Dr.faisal 08165967255/// Ahmad Fateh 08108572326///Abdurrasheet 09123859088)).

✍️✍️Dr. Faisal D Elhussain (Secretary general)

Address

Bauchi
Bauchi

Telephone

+2348108572326

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheik ja'afar old student kantudu sosak posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Sheik ja'afar old student kantudu sosak:

Share