Batsari Jibwis Shabab

Batsari Jibwis Shabab DOMIN YAƊA KARATUN ADDININ MUSULUNCI DA AYYUKAN KUNGIYAR JIBWIS A ƘARAMAR HUKUMAR BATSARI DA KEWAYENTA.

27/05/2026

Hudubar sallar idi

25/05/2026

Ku biyo mu ranar laraba idan allah ya kaimu domin kallo Kai Tsaye yadda zaa gudunar da sallar Eid tare da khuduba a babban filin idi dake kusa da police station a nan batsari.

27/03/2026

Azumin Sittusshawwal.......!!!

Wani bangare na free Khudba da Malam Nura Abdullahi ya gabatar yau juma'a a masallacin Zubair Bin Awamm.

20/03/2026

Fassarar khudubar sallar idi ta yau da aka gabatar

CHANJIN LOKACIN SALLAR IDI (EID-FITR) Shugaban Kungiyar Jama'atu Izalatul Bid'ah Wa Iqamatussunnah Batsari Mal. Bello Mu...
19/03/2026

CHANJIN LOKACIN SALLAR IDI (EID-FITR)
Shugaban Kungiyar Jama'atu Izalatul Bid'ah Wa Iqamatussunnah Batsari Mal. Bello Musa
Da Shugaban Majalisar Malamai Imam Sada Wagini Da
Shugaban Majalisar Agaji Mal. Abdulkadir Saddiq Amadadin Kungiyar Suna Sanar Da Al'umma Cewa An samu Sauyin Lokacin Sallar idi (Eid El-Fitir) Insha Allahu Za'ayi Sallah Da Misalin 08:30am Na Safiyar Juma'a a Masallacin Idi Dake Kallon Shelkwatar Yan-sanda Ta Ƙaramar Hukumar Batsari

Laifin Dadi ....🥺A yau Imam Aliyu Haruna ya rufe Tafsirin Ramadan na wannan shekara ta 1447AH/2026. A ƙarshe, Malam ya k...
16/03/2026

Laifin Dadi ....🥺

A yau Imam Aliyu Haruna ya rufe Tafsirin Ramadan na wannan shekara ta 1447AH/2026. A ƙarshe, Malam ya kammala da addu’o’i ga al’umma.

Muna roƙon Allah Ya ƙara masa lafiya da tsawon rai domin mu ci gaba da amfana da iliminsa. Allah kuma Ya nuna mana Ramadan masu zuwa cikin rai da lafiya. Allah Ya ƙara wa Alaramma lafiya.

Imam Aliyu Haruna

Malam Hassan

Assalamu alaikum warahmatullahAna sanar da al'ummar Musulmi cewa za'a gabatar da Sallar idi ta karamar Sallah (Eid Fitr)...
13/03/2026

Assalamu alaikum warahmatullah
Ana sanar da al'ummar Musulmi cewa za'a gabatar da Sallar idi ta karamar Sallah (Eid Fitr) kamar haka
Lokaci : 8:00 am
Wuri : Filin idi dake kusa da police station nan Batsari.
ALLAH YA KAIMU LOKACIN LAPIA YABADA IKON ZUWA
Sign: Batsari Jibwis Shabab

13/03/2026

Khudubar Juma'a mai taken goman karshe, bada zakkar fidda kai tare da imam aliyu haruna

IN SHA ALLAH Daga gobe Lahadi 01/03/2026 za'a fara saka tafseer da Imam ali yake gabatarwa, a gidan radio na Gram FM Kat...
28/02/2026

IN SHA ALLAH
Daga gobe Lahadi 01/03/2026 za'a fara saka tafseer da Imam ali yake gabatarwa, a gidan radio na Gram FM Katsina
Mita 95.7
Lokaci: ƙarfe 8:00am zuwa 9:00am na safe a kowacce rana
Zaku iya bibiyar su a shafin su na Facebook ://gramfmradio.com

20/02/2026

Insha Allahu Ta'ala yau za'a fara gudanar da Tafsir Wanda Imam Aliyu zai gabatar.

Yan uwa dake nesa zaku iya kallo kai tsaye ta wannan shafin insha Allah.

Address

Batsari LG
Batsari

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Batsari Jibwis Shabab posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share