16/08/2026
Cigaba da Tafsirin Al-Qur'ani Maigirma.
Live streaming 🎥 For Weekly Tafsir.
FROM SHEIKH ADAMU GIRBO MASJID 🕌 BAJOGA, UNGUWAR MAIDUKURI
02/01/1447AH.
16/08/2026.
Karatun Al Qurani Mai Girma daga bakin Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai na JIBWIS Funakaye L.G.A, Gombe State National Heatquater Jos Nigeria.
Ustas Muhammad Nasir Yahaya Darazo, da Alarammansa Muhammad Amunu Ilyasu. Wanda s**a saba gabatarwa aduk ranan Laraba tsakanin Sallan Magriba da Isha.
Karkashin sananniyar Kungiyar Wa'azin Addinin Musulunci Maisuna Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa,ikamatis Sunnah.
Assasawar Marigayi Ash-Sheikh Isma'ila Idris Bn Zakariyya Jos.
Allah Yabamu Ikon Anfani Da Abunda Muke Saurara đź‘‚
Ameen Thumma Ameen.🤲