Sheikh Mahi Bajoga Foundation Tv

Sheikh Mahi Bajoga Foundation Tv Sheikh Mahi Bajoga Foundation TV – shafi ne na yada ilimin addinin Musulnci, wa’azi, karatun AlQur’an

22/07/2026

Alhamdulillah

Yan uwa ayi sharing saboda Yan uwa su Gani
13/06/2026

Yan uwa ayi sharing saboda Yan uwa su Gani

رضي الله تعالى عنه و ارضاه
13/06/2026

رضي الله تعالى عنه و ارضاه

SANARWA TA MUSAMMAN Assalamu Alaikum Warahmatullah.A madadin Zawiyar Maulanmu Sheikh Hassan Ɗan Gambo (R.T.A.), muna far...
03/06/2026

SANARWA TA MUSAMMAN

Assalamu Alaikum Warahmatullah.

A madadin Zawiyar Maulanmu Sheikh Hassan Ɗan Gambo (R.T.A.), muna farin cikin gayyatar dukkanin ƴan uwa masoyan Manzon Allah (S.A.W), Zuwa Taron Zikirin Juma'a na Shekara da aka saba gudanarwa domin neman kusanci ga Allah da tunawa da salihan bayinsa.

📅 Rana: Juma'a, 05/06/2026
🕓 Lokaci: 4:30 na yamma
📍 Waje: Zawiyar Maulanmu Sheikh Hassan Ɗan Gambo (R.T.A.), kusa da Opposite Central Primary School, Bajoga.

Taron zai gudana ƙarƙashin albarkar da tunawa da manyan mashayikh:

Maulanmu Sheikh Ibrahim Inyass (R.T.A.)

Sheikh Hassan Ɗan Gambo (R.T.A.) – Mai Rumbon Komi

Sheikh Dahiru Usman Bauchi (R.T.A.)

Muna kira ga dukkan masoya da mabiya da su halarta domin samun albarka, karatun zikiri, addu'o'i da ƙarfafa zumunci tsakanin al'umma.

Allah Ya sa mu dace da halarta, Ya karɓi ibadunmu, Ya ƙara haɗin kai da zaman lafiya a tsakaninmu.

Ku zo da wuri, ku kuma sanar da sauran ƴan uwa.

✍️ Babangida Bello Abubakar
B'BABS📿

📿

Gayyatar Zikirin Juma'a tare da yiwa kasa addua a zawuyar maulana sheikh Hassan Dan Gambo RTA Bajoga gombe state Wanda z...
01/06/2026

Gayyatar Zikirin Juma'a tare da yiwa kasa addua a zawuyar maulana sheikh Hassan Dan Gambo RTA Bajoga gombe state Wanda za ayi ranar juma a 05/06/2026 za afara 4:00pm zuwa 8:00 pm
Karkashin jagorancin Khalifa sheikh Nasir Sheikh Hassan Dan Gambo RTA
Allah yabada iKon halarta Alfarmar ANNABI SAW Amin@

20/05/2026

صباح الخير للجميع

19/05/2026

Alhamdulillah
barkan mu da shigowa wannan W ata wannan kwanaki masu Daraja kwanaki Wanda Babu kamarsu a duniya @

17/04/2026

يوم الجمعة

Address

Funakaye LGA Bajoga
Bajoga
762102

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sheikh Mahi Bajoga Foundation Tv posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share