Aishatu Bint Abibakar Support Foundation

Aishatu Bint Abibakar Support Foundation This is a non for profit organization, established mainly to provide Support for: 1. Promoting Qur

24/03/2023
23/03/2023

ASSALAMU ALAIKUM,

2ND RAMADAN CAMPING 2023/1444

TAKAICACCIYAR GABATARWA:-

A yau ne 1 ga watan ramadan na shekarar 1444 da misalin karfe goma na safe tsarin nan na ramadan camping ya fara
Tsarin yana dauke da kudurin killace daliban Al-qur’ani maigirma guda 100 daga ranar farko har zuwa karshen ramadan, don gudanar da ibada, gyaran hadda da jaddada tilawa
Bayan daliban, malamansu da sauran mutanen gari sukan halarci wannan makaranta don bude baki yayen sauke azumi

NEMAN TALLAFI:-
Don samun damar gudanar da wannan tsarin cikin nasara, akwai bukatar tallafi daga al’ummar musulmi a duk yadda suke
Za a iya tallafawa da kudi ko abinda kudi zai saya don kaiwa ga nasara

LAMBAR AKAWUN: 2795995010
BANKI: FCMB
SUNAN AKAWUN: AISHATU BINT ABUBAKAR TAHFIZUL QUR’AN

Ga wadda zai bada tallafin abin anfani, sai ya garzaya zuwa Makarantar AISHATU BINT ABIBAKAR QUR'ANIC & SCIENCE ACADEMY da ke daura da Makabarta anan garin Azare. Ko a kira lambar waya 08033062500

ALLAH YA BADA IKON TALLAFAWA

ALARAMMA NASIRU DIYALLO
08033062500
SHUGABAN KOMITI

18/04/2022

RAMADAN CAMPING 1443/2022

This is a non for profit charity organization (part of Aishatu Bint Abibakar Quranic and Science Academy Azare), establi...
04/07/2021

This is a non for profit charity organization (part of Aishatu Bint Abibakar Quranic and Science Academy Azare), established mainly to provide Support for:
1. Promoting Qur'anic Memorization.
2. Ramadan Iftar Feedings.
3. Providing Supports for orphans.

Don't hesitate to become one among.....

Like this Page and keep following us!

Address

Opposite Cemetery, Maiduguri Bye Pass
Azare
751011

Telephone

+2348068125544

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aishatu Bint Abibakar Support Foundation posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Aishatu Bint Abibakar Support Foundation:

Share