Jibwis Social Media Akwanga

Jibwis Social Media Akwanga Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa'ikamatis Sunnah
(1)

30/05/2026
02/05/2026

12 – Sharhin Lāmiyyah na Shaykhul Islam Ibnu Taimiyyah

Gabatarwa: Shaykh Alƙali Ibrahim Dahir (HafizahuLLah)

Wuri: Masallacin Bello Master Lafia

16/11/1447H – 02/05/2026

*DAURA!  DAURA!! DAURA!!!* ASSALAMUALAIKUM WARAHMATULLAHKungiyar JIBWIS na Karamar Hukumar Akwanga Na  farin cikin gayya...
01/05/2026

*DAURA! DAURA!! DAURA!!!*

ASSALAMUALAIKUM WARAHMATULLAH

Kungiyar JIBWIS na Karamar Hukumar Akwanga Na farin cikin gayyatar daliban ilimi da masu Da'awa da dukkanin Al'ummar musulmai Baki Daya zuwa taron Dauran karatun littafin "Zadul Da'iyah ila Allah" Guzurin mai Wa'azi (Masu Da'awa Zuwa Ga Allah) na babban malami Sheikh Muhammad bin Salih al-Uthaymeen.

​Mai Gabatarwa: *Ustadh Muhammad Jamil Umar Akwanga*

​Ranakun Gudanarwa: *Asabar (2 ga Mayu) zuwa Litinin (4 ga Mayu), 2026.*

​Wuri: Masallacin Yan Tifa, Hanyar Andaha, Akwanga, Jihar Nasarawa 🇳🇬.
​ *Lokaci: Tsakanin Sallar Magriba zuwa Isha'i.*

*Kudin littafi: #1500*

​Allah ya ba mu ikon halarta da amfana da abin da za a koyar.

18/04/2026

Assalamu alaikum,

Kuna kallon mu kai tsaye daga filin wa’azin Kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatis Sunnah, reshen Jahar Nasarawa a garin Lafia.

Mallami na 5: Dr Andulkareem Suleiman Nasarawa

A yi kallo lafiya.

✍️
Safwan Muhammad Musa,
Sakatare Janar na Jiha,
J.S.M Nasarawa State Directorate
09071828298 / [email protected]

Spotlight from the Closing session
15/03/2026

Spotlight from the Closing session

Address

Beside Total Filling Station Lafia Road
Akwanga

Telephone

+2348146427422

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Social Media Akwanga posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Jibwis Social Media Akwanga:

Share