02/09/2026
SAKON TA'AZIYAR RASUWAR TSOHON DIRECTOR YAN AGAJI NA BABBAN BIRNIN TARRAYA !!!
Daraktan Agaji Fct Abuja
*Alh UMAR ISMA'IL*
SAKON TA'AZIYAR RASUWAR
Mal. Muhammad Auwal Shuaibu
( Fct S.A Former Director Fct )
TA'AZIYYA:
Majalisa tana yiwa Iyalansa da Dukan Yan Agajin Abuja ta'aziyya kamar yadda Sunnah ta karantar:
إن لله ما أخذ وله ما أعطى وكل شيء عنده بأجل مسمى، فلتصبر ولتحتسب يا أخانا الفاضل
"Lallai abinda Allah ya karɓa nasa ne wanda ya bayar ma nasa ne, kuma dukkan komai yana da lokacin da aka ambata masa a wajen (Allahu), kayi haƙuri kuma ka nemi lada a wajen Allah ya kai ɗan'uwan mu me karamci"*
Muna addu'ar Allah ya jikan sa yayi Masa Rahama yasa Aljannah Firdausi ce Makomar Sa Da sauran namu matattun Amin.
🤲🤲🤲🏼
Sanarwa:
Ofishin yaɗa labarai na Majalisar Agaji na Babban Birnin Tarraya Abuja