Rundunar Masoya Sayyada Fatima

Rundunar Masoya Sayyada Fatima Wannan shafi an bude shine musamman don bayanai kan girma, isa da falalar Sayyada Fatima da sauran Ahlul baiti.

26/05/2026

Karya Suke Muku

26/05/2026

Salatul Fatihi

RANAR ARAFAGa tsohuwar ajiya domin wannan RanaJADAWALIN YADDA ZAKA RIBACI RANAR ARFA👇A ribaci ranar da:1. Bayan Ka yi ba...
25/05/2026

RANAR ARAFA

Ga tsohuwar ajiya domin wannan Rana

JADAWALIN YADDA ZAKA RIBACI RANAR ARFA
👇
A ribaci ranar da:

1. Bayan Ka yi barci a kan lokaci
2. Ka tashi Ka samu falalar sahur
3. Ka yi addu'a kafin alfijir ya keto
4. Ka yi Istigfari Ka nemi tuba
5. Ka halarci sallar Asuba cikin jam'i
6. Ka zauna bayan salla kana azkar
7. Ka daure cikin Ibada har Rana ta hudo
8. Ka tashi Ka yi raka'a biyu Ka samu ladan Hajji da Umra
9. Ka Dan kishingida don samun karfin yin Ibada a wannan yini
10. Kana tashi Ka yi sallar Walaha, raka'a 4/6/8
11. Nau'anta salon Ibadarka;
yi salla
yi karatun Kur'ani
yi kabbara
yi addu'a
yi zikirai
12. Jeka sallar Azahar Ka yi "Sunan Rawatib" kafin salla da bayan salla
13. Samu lokaci Ka Kara karanta AlKur'ani
14. Ka yawaita Hailala "La'ilaha Illal Lahi Wahdahu La Sharika Lahu Lahul Mulku wa Lahul Hamdu wa Huwa ala Kulli Shai'in Kadir"
15. Halarci salla La'asar a jam'i,
16. Yi Azkar din yamma
17. Yi karatun Kur'ani har zuwa yamma likis
18. Koma ga addu'a, roki duniya da Lahira, Kada Ka roki duniya kadai
19. Yi addu'ar Ka zama cikin 'yantattun wannan yini
20. Ka kaskantar da kanka ga Allah, Kada ka yi zaton ka sha gaban wasu a wajen Allah don ibadarka
21. Yi buda Baki Ka Kara da addu'o'i ga kanka/iyalanka/yanuwanka/ Musulmi/ kasarka

Allah Ya karba mana kadan, Ya ba mu Mai yawa Ya Kareem.

23/05/2026

Shehu Mun Tuba Part 7

23/05/2026

Shehu Mun Tuba Part 6

23/05/2026

Shehu Mun Tuba Part 5

23/05/2026

Shehu Mun Tuba Part 4

23/05/2026

Shehu Mun Tuba Part 3

23/05/2026

Shehu Mun Tuba Part 2

23/05/2026

Shehu Mun Tuba Part 1

23/05/2026

Shehu Mun Tuba

Address

Abuja

Telephone

+2347069278497

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Rundunar Masoya Sayyada Fatima posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Rundunar Masoya Sayyada Fatima:

Share