03/11/2025
•Gaskiya Tayi Halinta, Wasu Na Fassara Barazanar Tromp Da Mulkin Musulmi Da Musulmi A Najeriya
•Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir Hafizahullah – Jagora Mai Tsayin Daka Akan Gaskiya da Kare Addini Komai Rintsi
•A yau, idan aka ambaci malaman da s**a tsaya tsayin daka wajen kare Musulunci da bayyana gaskiya ba tare da tsoron hukunci ko son zuciya ba, to babu shakka sunan Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir (Hafizahullah) zai kasance a sahun gaba.
•Sheikh Jingir mutum ne wanda baya yin shiru idan aka yi kuskure — musamman daga manyan ƙasashen Yamma ko daga Yæhudæwa masu daure gaskiya. Ya kasance malami mai bin al’amuran duniya sosai, kuma yana da fahimtar yadda ake gudanar da siyasar ƙasashen duniya ta fuskar addini da tasirin ta ga Musu|mi.
•A lokacin ann0bar Cor0na, Sheikh Jingir ya kasance cikin waɗanda s**a tashi tsaye wajen ganin ba a tauye haƙƙin Musulmi na yin ibada ba. A lokacin da duniya ke cikin rudæni, Sheikh Jingir ya fuskanci batun da basira da hikima, yana mai nuna cewa bai dace a hana Musulm! ibadærsu ba saboda ts0ron abin da bai tabbata ba.
•A lokacin ne ma Sheikh Jingir ya yi magana kai tsaye akan D0nald Tromp, shugæban Amurkæ a wancan lokaci, yana masa nasiha da hujja kan yadda ya kamata ya fahimci gaskiyar lamarin. Amma kamar yadda muka sani, duk wanda yake rayuwa cikin s0n zuc!ya yana da wahælar kærɓar gæskiya a farko. Sai daga baya kuma muka ji kansa Trump ya fito da bakinsa yana cewa dole Amurka ta buɗe bodojinta, domin ƙasashen kamar Germany da Sweden duk sun buɗe, yana mai cewa "a yi watsi da wannan magana ta C0rona".
•Wannan yana nuna cewa gaskiya tana da haske – ko da an ƙi karɓarta a farko, daga baya sai ta bayyana.
•Yanzu kuma, ga wani sabon lamari da yake jawo hankula — batun Muslim-Muslim ticket ko tsarin da ake ganin Musulmi ne ke jere da Musulmi a mulki. Wasu sun yi gaggawar s**ar wannan tsæri, amma Sheikh Jingir ya nuna akwai hikima mai zurfi a cikinsa. Kuma abin mamaki, da yawa daga cikin masu s**ar da s**a yi masa adawa a baya,