Masjid Abu Huraira Garki Model Market

Masjid Abu Huraira Garki Model Market Wannan shafin Mallakar Masjid Abu Huraira Garki Model Market ne dake cikin Kasuwar Garki Abuja.

INNALILLAHI WA INNA ILAHI RAJEE'UN! 😥Allah ya yiwa Alh. Isiya Zamfara rasuwa daren shekeran jiya sanadiyar hatsarin mota...
10/07/2025

INNALILLAHI WA INNA ILAHI RAJEE'UN! 😥

Allah ya yiwa Alh. Isiya Zamfara rasuwa daren shekeran jiya sanadiyar hatsarin mota a hanyar Kano, Jiya a kayi Jana'izarsa a Zamfara.

Alh. Isiya Zamfara dan kasuwa ne da mutane da dama ke ci a ƙarkashin sa kuma Dealer ne a harkan kayan Hatsi a Garki Model Market Abuja.Ya rasu ya bar iyale.

Mu na rokon Allah ya gafarta masa ya kuma jikansa da Rahma ya sa Aljannah Firdausi ne makomar sa.
Mu na kuma miƙa sakon gaisuwar Ta'aziyya ga iyalansa da kuma yan Kasuwar Garki bisa wannan babban rashin da a kayi.

SUPPORT FOR THE RENOVATION OF ABU HURAIRA GARKI MODEL MARKET MASJID ABUJA! Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh, ...
11/05/2025

SUPPORT FOR THE RENOVATION OF ABU HURAIRA GARKI MODEL MARKET MASJID ABUJA!

Assalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh,

Dear Esteemed Brothers and Sisters in Islam,
We pray this message finds you in the best of Iman and health.

We are pleased to inform you that the renovation of the Abu Huraira Garki Model Market Masjid in Abuja is currently in progress. This noble effort aims to enhance the house of Allah for the benefit of the entire Muslim community.

We humbly call upon all our Muslim brothers and sisters to contribute generously toward the completion of this important project. May Allah (SWT) grant us all the strength and ability to support this effort and ease our affairs in this life and the Hereafter.

The opportunity for Sadaqah Jariyah (Continuous Charity) remains open. Any donation made toward this cause will, In Sha Allah, be a lasting reward for you.

Donation Details:
Bank: Taj Bank
Account Number: 0008163708
Account Name: Abuhuraira Muslim Community Mosque Garki Model Market

For further inquiries or to offer support in other ways, please contact the Mosque Construction Committee:

Chairman: 0803 349 3767
Treasurer: 0703 539 7022

May Allah accept our efforts in His cause (Fisabilillahi), grant us success in completing this Masjid renovation, and reward all contributors abundantly. Ameen.

Wassalamu Alaikum Warahmatullahi Wabarakatuh,
Mosque Construction Committee
Abu Huraira Garki Model Market Masjid
Abuja

Professor Isa Ali Pantami

Wata baiwar Allah ta ƙara ba da gudumawar Naira dubu dari biyar ₦500,000 domin ci gaba da aikin Massallacin Abu Huraira ...
15/04/2025

Wata baiwar Allah ta ƙara ba da gudumawar Naira dubu dari biyar ₦500,000 domin ci gaba da aikin Massallacin Abu Huraira Garki Model Market da ke Abuja.

Mu na rokon Allah ya saka mata da alkhairi ya kuma albarkanci arzikin ta da iyalan ta, ya biya ta da gidan Aljannah Firdausi. Ameen

Har yanzu kofa a buÉ—e take da wanda yake da niyar Taimakawa "Sadaka mai gudana"
ga Account number taimakon aikin Massallacin nan.

Taj Bank
0008163708
Abuhuraira Muslim Community Mosque Garki Model Market

Domin neman ƙarin bayani za ku iya tuntuɓar shugabanin Kwamitin aikin Massallacin.

Chairman Number: 08034118916
Treasurer Number: 07035397022

Allah ya bada ikon taimakawa FISABILILLAHI ya kuma ba da ikon kammala aikin.

23/03/2025

Wane ne wanda zai ranta wa Allah rance mai kyau domin Allah Ya ninka masa shi (a duniya) kuma Yana da wani sakamako na karimci a Lahira?

Har yanzu kofa a buÉ—e take ga wayanda suke da niyar Taimakawa domin ci gaba da gudanar da aikin gina Massallacin.
Babban aiki ne, kuma yanzu a ka fara, Allah ya ba mu ikon Taimakawa domin Allah ya kuma ba mu ikon kammala aikin.

Ga wanda yake da niyar Taimakawa "Sadaka mai gudana"
ga Account number taimakon aikin Massallacin nan.

Taj Bank
0008163708
Abuhuraira Muslim Community Mosque Garki Model Market

Domin neman ƙarin bayani za ku iya tuntuɓar shugabanin Kwamitin aikin Massallacin.

Chairman Number: 08034118916
Treasurer Number: 07035397022

Allah ya bada ikon taimakawa FISABILILLAHI ya kuma ba da ikon kammala aikin.

12/03/2025

NEMAN TAIMAKON AIKIN MASSALLACIN ABU HURAIRA!

Aikin Massallacin Abu Huraira Garki Model Market na kan gudana.
Har yanzu kofa a buÉ—e take ga wayanda suke da niyar ba da na su gudumawar.
ga Account number taimakon aikin Massallacin nan.

Taj Bank
0008163708
Abuhuraira Muslim Community Mosque Garki Model Market

Domin neman ƙarin bayani za ku iya tuntuɓar shugabanin Kwamitin aikin Massallacin.

Chairman Number: 08034118916
Treasurer Number: 07035397022

Allah ya bada ikon taimakawa FISABILILLAHI ya kuma ba da ikon kammala aikin.

11/03/2025
10/03/2025

Assalamu alaikum!

Har yanzu kofa a buÉ—e take da wanda yake da niyar Taimakawa "Sadaka mai gudana"
ga Account number taimakon aikin Massallacin nan.

Taj Bank
0008163708
Abuhuraira Muslim Community Mosque Garki Model Market

Allah ya bada ikon taimakawa FISABILILLAHI ya kuma ba da ikon kammala aikin.

Address

22 Samuel Ladoke Akintola Boulevard, Garki Model Market Abuja, Federal Capital Territory
Abuja
900110

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Masjid Abu Huraira Garki Model Market posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share