Jibwis Karmo Fct Abuja

Jibwis Karmo Fct Abuja Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jibwis Karmo Fct Abuja, Religious organisation, Grade 1 Area Court Karmo, Abuja.

24/05/2026

🙋🏻‍♂️Suwarun Min Hayatut-tabi'een📕صور من حياة التابعين 📚

A Kuma Qissar Sa'eedubnul Musayyab سعيد بن المسيب رحمه الله 📖

Daga Bakin:-👇

Sheikh Imam Zakariyya Abdullahi Imam

🙋🏻‍♂️Daga A A Masjid B/Ruwa Kaduna

Ayau Lahadi 7ga Watan Zul Hijja 1447H/24/5/2026

🖥️Tafarkin Magabata Media Director

22/05/2026

🕌LIVE MUHADARAH 🕌

MAI TAKEN :

FALALAR RANAR ARFA TARE DA MUHIMANCIN TAIMAKAWA JUNA A LOKACIN LAYYA

Mai Gabatarwa:

SHEIKH SAIDU SALEH KHALIFAH

Wuri: DAGA MASSALLACIN JUMA'A NA ABU ZHARRILNIL GIFARI GARKI VILLAGE F.CT ABUJA.

Allah ya anfanar damu

05/12/1447
23/06/2026

A Taya mu yadawa 🤲🤲

✍️🎥 Safiyanu Abdullahi
JIBWIS SOCIAL MEDIA FCT ABUJA

21/05/2026

📚Shirin Majalisin Malamai Na Ditv Kaduna

🤦🏻‍♂️Inuwar Al-Arshi📖

Daga Bakin:-👇

Ash-shaiykh Imam Naseeru Abubakar Binu Saleeh Al-madany

Ayau Alhamis 4ga Watan Zul Hijja 1447H/21/5/2026

Tafarkin Magabata Media Director

20/05/2026

Live streaming of Mukhtar Abdulmumini Ishaq

18/05/2026

KAI TSAYE

MUHADARAH !!!

TSAYUWA AKAN IBADAH

MAI GABATARWA :
SHEIKH ADAM ISAH SAHIBUL QUWWA

DAGA MASSALACIN JUMA'A NA JABI GARAGE ABUJA

JIBWIS ABUJA

17/05/2026

💁🏻‍♂️Suwarun Min Hayaatis-sahaabah 📙صور من حياة الصحابة رضي الله عنهم أجمعين لفضيلة الدكتور عبد الرحمن رافت الباشا📖

Tare Da:-👇

Ash-shaiykh Aminu Ibraheem Sautus-sunnah (Abu Nusaibah)

Qissar Sahabi Sa'eedu Ibnul Aas سعيد إبن العاص رضى الله عنه

Darasi Na Daya (1)📖

Ayau Lahadi 29ga Watan Zul Qa'adah 1447h/17/5/2026

A Kuma Katafaren Masallacin:-👇

Mus'ab Binu Umair Nitr Layout U/rimi Kaduna

🖥️Tafarkin Magabata Media Director

17/05/2026
15/05/2026

KAI TSAYE
KHUDUBAR SALLAR JUMA'A

MAI TAKEN :
DAN ADAM MAI MUTUWA NE !

MAI GABATARWA IMAM ADDULLSALLAM IDRIS

DAGA MASSALLACIN JUMA'A NA JIBWIS DURUMI F.C.T ABUJA

JIBWIS DURUMI

14/05/2026

📚Shirin Majalisin Malamai Na Ditv Kaduna

🤦🏻‍♂️Azabar Qabari📖

Kashi Na Daya (1)📖

Daga Bakin:-👇

Ash-shaiykh Aminu Ibraheem Sautus-sunnah (Abu Nusaibah)

Ayau Alhamis 26ga Watan Zul Qa'adah 1447H/14/5/2026

Tafarkin Magabata Media Director

12/05/2026

🤦🏻‍♂️Hanyoyin Da Mabarnata Ko Masu Kunnan 🦻Qashi Kebi Wajen Fito-nafito Da Da'awar Annabawa📖 أساليب المجرمين في التصدي لدعوة المرسلين📕

Daga Bakin:-👇

Sheikh Musa Yusuf Asadus-sunnah Ma'abocin Ma'aamala Da Seta Zukata

Ayau Talata 24ga Watan Zul Qa'adah 1447H/12/5/2026

🖥️Tafarkin Magabata Media Director

Address

Grade 1 Area Court Karmo
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Karmo Fct Abuja posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Jibwis Karmo Fct Abuja:

Share