Jibwis Kuje Area Council

Jibwis Kuje Area Council Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Jibwis Kuje Area Council, Religious organisation, JIBWIS KUJE JUMA'AT MOSQUE. NO 22. JUNIOR STAFF QUATERS KUJE AREA COUNCIL FCT ABUJA, Abuja.

28/09/2025

SHIRYE SHIRYE ya kankama

28/09/2025

SHIRYE SHIRYE domin Rufe MUSABAKAR FCT KARO NA ASHIRIN DA TARA

WALIMAR AUREN ÝAÝAN BABAMMU KUMA DATTAWA A CIKIN IZALA A GARIN KUJE MALAM HAMMADU AHMADAllah ya bamu ikon gabatar da wal...
19/04/2025

WALIMAR AUREN ÝAÝAN BABAMMU KUMA DATTAWA A CIKIN IZALA A GARIN KUJE MALAM HAMMADU AHMAD

Allah ya bamu ikon gabatar da walimar Ýayan Daya daga cikin dattawan Izala dake garin Kuje Malam Hammadu Ahmad Shugaban Majalisar Malamai Malama Hammadu Ahmadu su uku.

(1)Anas Hammadu (Organising Secretary na Majalisar Agaji Kuje Division) tare da Amaryarsa Malama Fatima (2) Salisu Hammadu tare da Amarayarsa Malama Maryam.(3) Sham'un Hammadu (Oga Babawo) tare da Amaryarsa Malama Zainab.

Muna Addu'ar Allah ka sanyawa wannan Aure Albarka daga gareka, ka basu zaman lafiya

KUJE SEMINAR/CAMPING 2025: DAY 3morning jogging shanshayi na Majalisar Agaji 2025/1446A safiyar yau 3rd February, 2025 Y...
02/02/2025

KUJE SEMINAR/CAMPING 2025: DAY 3morning jogging shanshayi na Majalisar Agaji 2025/1446

A safiyar yau 3rd February, 2025 Yan Agajimmu sun fita zuwa jogging daga Quarters zuwa Kango a cikin garin Kuje Area Council FCT.

kungiyar Jama'atu Izalatul Bid'Ati Wa'Ikamatus Sunnah founded by Ash-Sheikh Isma'Ila Idris bn Zakariyya Jos Jibwis Kuje Area Council karkashin Jagorancin Ustaz Badamasi Sani Buba Shugaban Majalisar malamai da Dr. Abdulhameed Ishaku Muhammad Shugaban Gudanarwa da Comrade Umar Zakariyya tare da Yan Majalisar su da Chairman Kwamittin Massalcin Quarters Alhaji Dr.Muhammad Sani Lada da Sakatarensa Prince Yusuf Mammam da membobin Kwamittin da Shugabannin da Yan Kwamittocin Masallatai, Matasa, Yan Internet Media, Alkalai da sauran musulmai da Jama'ar garin Kuje Area Council

A madadin kungiyar Jama'atu Izalatul Bid'Ati Wa'Ikamatus Sunnah founded by Ash-Sheikh Isma'Ila Idris bn Zakariyya Jos, rashen Kuje FCT Abuja Nigeria muna Adduar Allah ya saka masa da Alkhairi.

CIKIN HOTONA BUDE SEMINAR CAMPING
02/02/2025

CIKIN HOTONA BUDE SEMINAR CAMPING

KUJE SEMINAR/CAMPING 2025: D & D night na Majalisar Agaji 2025/1446A safiyar yau 2nd February, 2025 Malam AbdulAzeez Muh...
02/02/2025

KUJE SEMINAR/CAMPING 2025: D & D night na Majalisar Agaji 2025/1446

A safiyar yau 2nd February, 2025 Malam AbdulAzeez Muhammad Sabo ya gabatar mana da Lacca a cikin garin Kuje Area Council FCT.
MAUDOI:
1. Amsar Tambayar Meyasa Laoyad ke Hannun dama.
2. Daren D&D night, Training, Fun play, Drama, Jokes and Advices.

kungiyar Jama'atu Izalatul Bid'Ati Wa'Ikamatus Sunnah founded by Ash-Sheikh Isma'Ila Idris bn Zakariyya Jos Jibwis Kuje Area Council karkashin Jagorancin Ustaz Badamasi Sani Buba Shugaban Majalisar malamai da Dr. Abdulhameed Ishaku Muhammad Shugaban Gudanarwa da Comrade Umar Zakariyya tare da Yan Majalisar su da Chairman Kwamittin Massalcin Quarters Alhaji Dr.Muhammad Sani Lada da Sakatarensa Prince Yusuf Mammam da membobin Kwamittin da Shugabannin da Yan Kwamittocin Masallatai, Matasa, Yan Internet Media, Alkalai da sauran musulmai da Jama'ar garin Kuje Area Council

A madadin kungiyar Jama'atu Izalatul Bid'Ati Wa'Ikamatus Sunnah founded by Ash-Sheikh Isma'Ila Idris bn Zakariyya Jos, rashen Kuje FCT Abuja Nigeria muna Adduar Allah ya saka masa da Alkhairi.

KUJE SEMINAR/CAMPING 2025: DAY 2 YAMMA LACCA DAGA Shugaban Shugaban Agaji na Jibwis Kaduna Kuje Division A safiyar yau 2...
01/02/2025

KUJE SEMINAR/CAMPING 2025: DAY 2 YAMMA LACCA DAGA Shugaban Shugaban Agaji na Jibwis Kaduna Kuje Division

A safiyar yau 2nd February, 2025 Malam AbdulAzeez Muhammad Sabo ya gabatar mana da Lacca a cikin garin Kuje Area Council FCT.
MAUDOI: MUHIMMANCIN HAKURI MUSAMMAN A LOKACIN AIKI

kungiyar Jama'atu Izalatul Bid'Ati Wa'Ikamatus Sunnah founded by Ash-Sheikh Isma'Ila Idris bn Zakariyya Jos Jibwis Kuje Area Council karkashin Jagorancin Ustaz Badamasi Sani Buba Shugaban Majalisar malamai da Dr. Abdulhameed Ishaku Muhammad Shugaban Gudanarwa da Comrade Umar Zakariyya tare da Yan Majalisar su da Chairman Kwamittin Massalcin Quarters Alhaji Dr.Muhammad Sani Lada da Sakatarensa Prince Yusuf Mammam da membobin Kwamittin da Shugabannin da Yan Kwamittocin Masallatai, Matasa, Yan Internet Media, Alkalai da sauran musulmai da Jama'ar garin Kuje Area Council

A madadin kungiyar Jama'atu Izalatul Bid'Ati Wa'Ikamatus Sunnah founded by Ash-Sheikh Isma'Ila Idris bn Zakariyya Jos, rashen Kuje FCT Abuja Nigeria muna Adduar Allah ya saka masa da Alkhairi.

KUJE SEMINAR/CAMPING 2025: DAY 2 YAMMA LACCA DAGA Shugaban malamai na kujeA Yammacin yau  2nd February, 2025 Ustaz Badam...
01/02/2025

KUJE SEMINAR/CAMPING 2025: DAY 2 YAMMA LACCA DAGA Shugaban malamai na kuje

A Yammacin yau 2nd February, 2025 Ustaz Badamasi Sani Buba ya gabatar mana da Lacca a cikin garin Kuje Area Council FCT.
MAUDOI: MUHIMMANCIN HAKURI A RAYUWAR MUSULMI B***E GA DAN AGAJI

kungiyar Jama'atu Izalatul Bid'Ati Wa'Ikamatus Sunnah founded by Ash-Sheikh Isma'Ila Idris bn Zakariyya Jos Jibwis Kuje Area Council karkashin Jagorancin Ustaz Badamasi Sani Buba Shugaban Majalisar malamai da Dr. Abdulhameed Ishaku Muhammad Shugaban Gudanarwa da Comrade Umar Zakariyya tare da Yan Majalisar su da Chairman Kwamittin Massalcin Quarters Alhaji Dr.Muhammad Sani Lada da Sakatarensa Prince Yusuf Mammam da membobin Kwamittin da Shugabannin da Yan Kwamittocin Masallatai, Matasa, Yan Internet Media, Alkalai da sauran musulmai da Jama'ar garin Kuje Area Council

A madadin kungiyar Jama'atu Izalatul Bid'Ati Wa'Ikamatus Sunnah founded by Ash-Sheikh Isma'Ila Idris bn Zakariyya Jos, rashen Kuje FCT Abuja Nigeria muna Adduar Allah ya saka masa da Alkhairi.

SEMINAR/CAMPING KUJE: SHIRYE SHIRYEN YAYI NISA DOMIN GABATAR DA  BUKIN BUDEWA.Alhamdulillahi, Allah cikin ikonsa mun bud...
01/02/2025

SEMINAR/CAMPING KUJE: SHIRYE SHIRYEN YAYI NISA DOMIN GABATAR DA BUKIN BUDEWA.

Alhamdulillahi, Allah cikin ikonsa mun bude Seminar/Camping Yan Agaji a garin Kuje inda muka sami saurari jawabai daga Shugabannin mu masu Albarka.

Kada daga cikin Manyan baki sun hada da Shugaban Majalisar Malamai na Kuje Ustaz Badamasi Sani Buba, da Mataimakin Shugaban Gudanarwa Mal. Yakubu Muhammad wanda ya wakilci Shugaban Gudanarwa Alhaji Dr. Abdulhameed Ishaqa Muhammad, da Shugaban Yan Agaji Comr. Umar Zakariyya da Mataimakin sa Mal Ibrahim Abdulmumini da Sakatarensu Mal. Abubakar Harisu Salihu.

A cikin mahalarta akwai Chief Imam Zakariyya Muhammad Shugaban Kwamittin Ndange Ndure Ndeme Na FCT, da Royal Father of the day Prince Yusuf Mammman (Yariman Karshi) da Mal. Aliyu Bashir wanda ya wakilci Chairman Jibwis Quarters Masjid Kuje Committee Alhaji Dr. Muhammad Sani Ladan.

Sauran Baki sun hada da Hafiz Hamisu Musa Adamu (Financial Secretary, JKUJ) da Hafiz Shuaibu Muhammad, na Hafiz Sani Zakariyya.

Muna godiya ga Allah daya nuna mana ranar budewa lafiya.
Kuyi mana fatan Alkhairi yare da sauran

Musulmai baki daya. Alhamdulillahi Alhamdulillahi

ZIYARAR KWAMITTIN TSARE-TSAREN GININ FORTUNE UNIVERSITY FILIN JAMI'AR Yau Asabar 11th May,2024, Fadilatu Sheikh  Muhamma...
11/05/2024

ZIYARAR KWAMITTIN TSARE-TSAREN GININ FORTUNE UNIVERSITY FILIN JAMI'AR

Yau Asabar 11th May,2024, Fadilatu Sheikh Muhammad Sani Yahaya Jingir Shugaban majlisar malamai ta kasa tare da Kwamittin lura da tsarin ginin Jami'ar Fortune wacce take Magama karamar hukumar Toro Jihar Bauchi s**a kai ziyara don ganin yadda ginin zai cigaba cikin yardar Allah.

Jami'ar Fortune mallakar Kangiyar Jama'atu Izalatil Bid'ah Wa'iKamatis Sunnah Assasawar Marigayi Ash-Sheikh Isma'ila Idris Bn Zakariyya Jos wacce aka asa alsashin gininta a karamar hukumar Toro jihar Bauchi a karshen shekarar 2023 cikin yardan Allah aikin zai kankama.

Sheikh da tawagarsa sunyi jawabai masu muhimmin fa'ida, inda Shugaban tsare tsaren ginin ya nuna masa yadda tsarin aikin zai kankama da yadda aiki zaina gudana.

A karshe muna addu'a Allah ya ma shugabannin wannan ginin jagoranci yadda mukaga sa Tubalin Ginin da Launching din Ginin, Allah ya nuna mana ranar bude wannan Jami'ar, ya sanya wa aiki taimako daga gare shi. farkon ginin cikin nasara, tsakiyar ginin cikin nasara, karshen ginin cikin nasara. Ya Allah kasa a kammala ginin cikin nasara.

Audion wa'azin Jihohin Kudu maso Gabas da kaddamar da LITTAFIN Sheikh Dalhat a jihar Lagos ga masu bukata ga link https:...
27/04/2024

Audion wa'azin Jihohin Kudu maso Gabas da kaddamar da LITTAFIN Sheikh Dalhat a jihar Lagos ga masu bukata ga link https://wa.me/message/ZL37KFENCTRAF1 ko ku ajiye numbers

Address

JIBWIS KUJE JUMA'AT MOSQUE. NO 22. JUNIOR STAFF QUATERS KUJE AREA COUNCIL FCT ABUJA
Abuja

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Kuje Area Council posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share