Lokaci yayi da matasa zasuyi bushara akasar Hausa.

Lokaci yayi da matasa zasuyi bushara akasar Hausa. Gospel

08/05/2026
Kayyassa 😃😃
24/04/2026

Kayyassa 😃😃

15/04/2026

Al'amura fa sun rincabe a musulmci 🤔

Muslim sunce basa zagin yesu. Wanda ya zagi yesu kashe shi zasuyi.
15/04/2026

Muslim sunce basa zagin yesu. Wanda ya zagi yesu kashe shi zasuyi.

04/04/2026

Yahaya 10 : 10-9
10. Ɓarawo yakan zo ne kawai don sata da kisa da hallakarwa. Ni kuwa na zo ne domin su sami rai, su kuma same shi a yalwace.
11. Ni ne makiyayi mai kyau. Makiyayi mai kyau kuwa shi ne mai ba da ransa domin tumakin.
12. Wanda yake ɗan asako kuwa, ba makiyayin gaske ba, tumakin kuma ba nasa ba, da ganin kyarkeci ya doso, sai ya watsar da tumakin, ya yi ta kansa, kyarkeci kuwa ya sure waɗansu, ya fasa sauran.

26/03/2026

Sarah🥹🥹🥹🥹

Why did you advise Abraham to go into your maid❓❓❓
Her Seed is troubling the world 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭

20/03/2026

Su fa musulmi haryanzu basu yarda da abunda Quran ya fada game da Israel ba.
Qur'an 45:16 cewa su fa Israel zabbabun Allah ne.

Why I chose Islam - Asari Dokubo"Christianity is too peaceful and does not suit my nature. I used to be a member of the ...
23/02/2026

Why I chose Islam - Asari Dokubo

"Christianity is too peaceful and does not suit my nature. I used to be a member of the Baptist Church ... in fact, I was a Sunday School teacher.

At one point, I also joined the Deeper Life Bible Church. I know Pastor W. F. Kumuyi personally, and he knows me too.

Christianity feels too gentle for me. As a person, I do not agree with the teachings that when someone slaps you on one cheek, you should turn the other cheek for another slap.

Islam provides me with the grounds to respond immediately and even more strongly.

I have nothing against Christianity and you will never hear me criticise the religion. My wives and children are Christians. But as for me, I will remain a Muslim.

Hoto na farko lokacin da yake tare da Muhammad yana sallah 🤣 , hoto na biyu lokacin lokacin da ya karbi yesu akayi masa ...
22/02/2026

Hoto na farko lokacin da yake tare da Muhammad yana sallah 🤣 , hoto na biyu lokacin lokacin da ya karbi yesu akayi masa baftizima akai masa aure, hoto na uku lokacin da ya zama cikkaken mai bin umurnin yesu.

Ask your self.

14/02/2026

Sallai ma gaba daya sahabi buhari ya hana b***e zabe lokacin azumi tirr.

Address

Abuja

Telephone

+2348123872492

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Lokaci yayi da matasa zasuyi bushara akasar Hausa. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Lokaci yayi da matasa zasuyi bushara akasar Hausa.:

Share