AL HUDA MUSLIM YOUTH FORUM

AL HUDA MUSLIM YOUTH FORUM Dimin Tallata manufofin kungiya hadi da yakar bakar aqidar shi'a da munanan aqidu

27/03/2020
21/03/2020

Subscribe Asadul Islam TV

16/03/2020
ALLAh YA KAWO MU WATAN RAJAB. BID'OIN WATAN RAJAB. Kashi na biyu (2)Rubutawar ✏ Muhammad Muhammad Assalafy Kano. Kamar y...
27/02/2020

ALLAh YA KAWO MU WATAN RAJAB.

BID'OIN WATAN RAJAB.

Kashi na biyu (2)

Rubutawar ✏ Muhammad Muhammad Assalafy Kano.

Kamar yadda muka ambata a rubutun baya cewa hadisan da suke dogaro dasu hadisaine na karya da kuma na bogi.

Misali shekhul Islam (شيخ الإسلام بن تيمية رحمه الله) ya fada cewa : { Amma Kaga azumin WATAN RAJAB (azumin tsofaffi) da (niyyar sa) Dukkan hadisan da s**a zo gamada shi daifaine KAI Maudu'ai NE, ma'abota ilimi basa taba dogara dasu da komai, Kai shi fa basa cikin falalolin dama za'a iya rawaitowa , Saidai gaba dayansu Karya NE, da kuma maudu'ai } Duba cikin fataawaa (25/290)

Kayi haquri ya Kai ɗan uwa Ka tsaya wajan aiki irin na farin jakada.

Masu hikima suna cewa : " Ta kaituwar aiyukan sunnah ~ kadan ~, yafi jajircewa wajan aiyukan bid'ah.

Allah yasa mudace da koyi da babba dan Abdullahi gamada dukkan aiyuka.

Ajirayi fitiwa ta gaba.

3/6/1441
27/2/2020.

ALLAH YA KAWO MU WATAN RAJAB. BID'OIN WATAN RAJAB. Rubutawar ✏️ Muhammad Muhammad Assalafy Kano .Da yawa daga cikin yan ...
26/02/2020

ALLAH YA KAWO MU WATAN RAJAB.
BID'OIN WATAN RAJAB.

Rubutawar ✏️ Muhammad Muhammad Assalafy Kano .

Da yawa daga cikin yan bid'ah da San zuciya s**an keɓance WATAN RAJAB da wasu ibadu WAɗanda Allah baiyi umarni akansu ba balantana kuma manzan sa (S. A. W) kuma sahabbai basu fahimci hakan ba daga manzan Allah (S. A. W) kuma wadannan BID'OIN basu zo ba alokacin sahabbai da kuma lokacin tabi'ai da wadanda s**a biyo bayan tabi'an .
An fara wadannan BID'OIN ne alokacin da jahilci ya fara shiga cikin mutane sanda wahayi ya fara nisa da mutane sun fara barin sunnah. Amma duk da haka ba'a gushe ba ana yaki da wannan BID'OIN har izuwa wannan zamani .

MISALIN BID'OIN DA AKE A WATAN RAJAB.
1. Umratul rajabiyya ( Umara domin zuwan WATAN RAJAB)
2. Wata sallah ta musamman cikin juma'ar farko a WATAN RAJAB)
3. Da kuma wani azumi na musamman domin WATAN RAJAB)
Da kuma wasu ibadu da basu da tushe balantana makama .
Dukkan hadisan da suke dogaro dasu hadisaine na karya da kuma ya sassun zance.

Kashi na biyu zai biyo baye.

2/6/1441
26/2/2020

Takaitaccen tarihin Anas bn Malik. Fitowa ta goma sha biyar (15) Da ✏ Al'kalamin Muhammad Muhammad Assalafy Kano. ANAS B...
18/02/2020

Takaitaccen tarihin Anas bn Malik.

Fitowa ta goma sha biyar (15)

Da ✏ Al'kalamin Muhammad Muhammad Assalafy Kano.

ANAS BN MALIK A WAJAN YAN SHI'A
(2)

Kamar yadda muka fada a baya cewa madogarar yan shi'a itace rikar ruɓaɓun hujjuji da basu da tushe balantana makama.

Akwai wata ruwaya bayan Wacce muka anbata a rubutunmu na baya da da suke jinginawa Sayyadi Ja'afarus Saadiq Kamar haka :

Daga Ja'afarus Saadiq (R. A) yace : "Mutum uku (3) sun kasance suna yin karya GA Annabi (S. A. W) (sune) Abu huraira, Anas bn Malik, da MACE "

Kaga wannan itace madogarar Su da kuma waccar maganar da suke jinginawa Sayyadi Aliyu.

Wannan dalilan biyu sune s**aja Shugaban KOGO na Kano yaddakko sahabi Anas bn Malik yake zagi da cin mutunci.
Sai dai الحمد لله Allah yasa dukkan ruwayoyin rusassu NE basu da wata madogara.

Muna kira GA yan KOGO mutanan Su da Aljanunsu yan birnin Su da yan kauyan Su mazansu da matansu Su kawo mana ruwaya ingantatta da zata nuna s**a GA Sahabi Anas bn Malik.

Akarshe zamu gane haduwar aqidun shi'a dana yan KOGO aqida ce guda wanda babu Mai musawa sai jahili.

Allah ka jikanmu da yan uwanmu das**a rigaye mu da imani Kada ka sanya azukatan mu abinda kasa a zukatan yan ISKAN GARIN garin mu.

19/2/2020.

16/02/2020

AL HUDA MUSLIM YOUTH FORUM

Address

Kano
Abuja

Telephone

+2349015967074

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AL HUDA MUSLIM YOUTH FORUM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share