Al-Ikhlas

Al-Ikhlas وَلْتَكُنْ مِنْكُمْ أُمَّةٌ يَدْعُونَ إِلَى الْخَيْرِ وَيَأْمُرُونَ بِالْمَعْرُوفِ وَيَنْهَوْنَ عَنِ

Masu Ci da Addini.Kar ka bari wani Mai Ci da Addini (ko Waye) ko daga wace Kungiya yake, ya sa ka dinga rigima da BayinA...
17/09/2025

Masu Ci da Addini.

Kar ka bari wani Mai Ci da Addini (ko Waye)
ko daga wace Kungiya yake, ya sa ka dinga rigima da BayinAllah. Mutane ba su da Ilimin komai sun zo su na tayar da Musiba cikin Al'umma.

Har yanzu akwai wuraren da za ka je a koya
maka (Addinin Musulunci) tun daga farko har
qarshe, ba za ka tab'a ji an Zagi wani ba. In ba Musiba ka ke nema ba, me ya sa dole sai ka saurari masu neman Tashin Hankali a Addini?

Kuma fa ba su da Ilimin, sai Rashin Albarka.
From
Abu Jinaan Abdulhadi Muhammad

16/09/2025

wai Mai ke Damun jama'an Yanzu
ne

Duniya gidan Darasi
16/09/2025

Duniya gidan Darasi

اَلسَلامُ عَلَيْكُم وَرَحْمَةُ اَللهِ وَبَرَكاتُهُ‎Advice to my Real Ahli-Sunnah .When Wahhabis call you to “Follow the ...
16/09/2025

اَلسَلامُ عَلَيْكُم وَرَحْمَةُ اَللهِ وَبَرَكاتُهُ‎
Advice to my Real Ahli-Sunnah .
When Wahhabis call you to “Follow the Qur’an and Sunnah according to the understandings of the Salaf-ul-Ummah”... the reality is:

“Follow our interpretations of the Qur’an and Sunnah, according to how we understand the teachings of the Salaf-ul-Ummah”

So, at the end of the day, you’ll find yourself stuck in the opinions of Albani, Rabi Madkhali, Ibn Baz, Uthaymeen, Al-Barak, Fawzan, and their forefathers like Ibn Taymiyyah, Ibn Qayyim, Abu Ya’la, Ibn Zaghuni, Ibn Karram, etc... while thinking that you really are following the Qur’an, Sunnah, and Salaf-ul-Ummah.

Be warned.

اللهم احفظنا وزدنا علما وارنا الحق حقا وارزقنا اتباعه بجاح ﷺ
07/06/2025

اللهم احفظنا وزدنا علما وارنا الحق حقا وارزقنا اتباعه بجاح ﷺ

31/10/2024
27/08/2024

🙏

27/08/2024

😅😙

Address

Hidaya Centre Gwagwa Abuja
Abuja

Telephone

+2348147172923

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Al-Ikhlas posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share