Jibwis Gagarawa

Jibwis Gagarawa Moral instructions

04/04/2026
02/12/2024

انا لله وانا اليه راجعون

Eid Al-Adha 1444
01/07/2023

Eid Al-Adha 1444

Jigawa new world premium                     Rice 🍦🍦🍦🍦🍦🍦🍦🍦     Allah Ya saka da alkhairi       🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏       wannan kam...
19/04/2023

Jigawa new world premium
Rice
🍦🍦🍦🍦🍦🍦🍦🍦

Allah Ya saka da alkhairi
🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

wannan kamfani mai suna a sama ( JGW New World premium rice) Ya bada gudun mawa ga marayu a karamar hukumar Gagarawa, taimakon ya haɗa da :
⏩ Shinkafa
⏩. Atamfofi
⏩. kuɗi

kamfanin Ya miƙa wannan taimako ta hannun Kwamitin marayu na Izala a karamar hukumar Gagarawa. Kwamitin yayi iya bakin ƙoƙarin sa wajen zaƙulo marayun da Allah SWT Ya ƙaddara da rabon su.
Muna addu'ar Allah SWT Ya saka da alkhairi Ya kuma bada ikon aiwatar da abin da yafi haka nan gaba.
kuma Allah Ya ƙara kawo wasu kamfanoni, ƙungiyoyi da kuma ɗaiɗaikun mutane suma suci gaba da nasu taimakon.
🏝️🏝️🏝️🏝️🏝️🏝️🏝️🏝️

🎤🎤🎤🎤🎤
Awaìsu Gagarawa

Address

Abuja

Telephone

+2348061618110

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis Gagarawa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Place Of Worship

Send a message to Jibwis Gagarawa:

Share