09/06/2022
SHEIKH TIJANI YASAMU DARAJAR DA ALMAJIRANSA S**AFI MANYAN WALIYAI DA BA YAN DARIKARSA BA.
KADAN DAGA ALMAJIRANSA DA S**AGA ANNABI IDO BIYU BA ABARCIBA
DAGA CIKIBSU SAYYED MUHAMMAD BN ARBI YAGA ANNABI BA ABARCI BA ANNABI YACE BADAN SOYAYYARKA DA TIJANI BA BAZAKA IYA GANINA BA
SAI MASANIN ALLAH SAYYEDI MUHAMMADUL GALI YAKASANCE YANA GANIN ANNABI DA SHEIKH TIJANI YATAMBAYESU DAN GANE DA WANI ABU BA ABARCIBA
DAGA CIKIN ABUL HASAN SAYYED ALIY BN ALHAJ ISAH YAGA ANNABI IDO BIYU ALLAH YAYI MASA KARAMOMI DA YAWA
DAGA CIKIN AKWAI SAHBUL HAQIQAT SHEIKH IBRAHIM NIASS
ALLAH YAYI MUTANAN DA S**AGA ANNABI IDO BIYU BA ABARCIBA AWANNAN DARKAR K**AR YADDA ANNABI YACE
WANDA YAGANNI ABARCI ZAI GANNI AFARKE SABODA SHAIDAN BAYA K**A DANI
ASHE TUNDA KOWA YASANI DA WUYA KAHADU YAN DARIQAH UKU ZUWA BIYAR ACIKIN SU BA WANDA YAGA ANNABI DA WUYA ASHE WADANDA S**A GANSA IDO BIYU BAZASU KIRGUBA
MALAMAI SUNCE INKA ANNABI A BARCI ZAKA GANSA IDO BIYU KO DA RANAR MUTUWARKA NE DAN ANNABI YACE ZAKAGANSA AFARKE K**AR YADDA MUKA KAWO HADITH DIN DA ANNABI YAFADA HAKAN GODIYA TA TABBATA GA ALLAH DA YAYI MU MABIYA SHEIKH TIJANI
الشيخ تيجاني كرّم الله تلاميذه بالمن والكرمة
القليل من تلاميذه الذين رأوا النبي يقظة لم يكونوا قادرين على ذلك إلا لكونهم تلاميذ التجاني
منهم سيد محمد بن عربي قال النبي صلى الله عليه وسلم ما تراني لولا حبك فى التجاني
ثم سيدى محمد الغالي كان يرى النبي والشيخ تجاني يطلب منهم أن ويسئلهم بعض المسائل
ثم أبو الحسن سيد علي بن الحاج عيسى رأى النبي بعينيه
ومنهم صاحب الحقيقة الشيخ ابراهيم نياس
خلق الله الناس الذين يرون النبي بعينهم يقظة ، قال النبي
من يرى فى المنام فسيرانى فى اليقظة فان الشيطان لا يثمل بي
وكثير منا يرون النبي فى النوم
قال المعلمون إذا رأى النبي نائمًا ، فسترىه بعينين ولو يوم وفاتك.
والحمد لله هدينا على ملة الصالحين